Kananan Labarai

Kananan Labarai

Zanga-zangar zawarawa a Zamfara: Gwamna ya nemi masu hali su kara aure

Gwamnan Jihar Zamfara Alhaji Abdul’aziz Yari Abubakar ya yi kira ga masu hali su kara aure domin rage zawarawan da ke jihar sakamakon halin da suke ci

Matar da aka zarga da sayar da jaririnta a Suleja ta shiga hannu

Matar nan da Aminiya ta ba da labarinta ta sayar da jaririnta mai wata biyu a kauyyen Chaza da ke kusa da Suleja ta Jihar Neja da aka gano shi a Anach

Matasa biyu sun yi amfani da suna dan majalisa sun damfari shugabannin kananan hukumomi a Kano

Wasu matasa sun gurfana a gaban Kotun Shari’ar Musulunci ta Gyadi-gyadi da ke birnin Kano bisa zargin damfara ga shugabannin riko na wasu kananan huku

’Yan sanda sun kashe wani matashi a Zariya

A ranar Litinin da ta gabata ne mutanen Unguwar Daurawa da ke Muchiya Sabon-Gari Zariya suka tashi da juyayin rashin wani matashi dan unguwar da ake z

Tirela ta marakade wata mace da jaririnta a Kano

A karshen makon jiya ne tirela ta markade wata mace da jaririnta a kofar Famfo kusa da tsohuwar Jami’ar Bayero da ke Kano.Wasu ganau sun shaida wa Ami