Kananan Labarai

Kananan Labarai

’Yan KAROTA sun haddasa hadari a Kano

A ranar Litinin da ta gabata wasu jami’an sabuwar hukumar nan mai kula da ayyukan da suka shafi hanya da aka fi sani da KAROTA suka haddasa hadari a U

Na yi nadamar shiga aikin soja – Dattijo Audu Kawo

Ibrahim Idris wanda ake fi sani da Manjo Ibrahim, wanda ya yi yakin duniya na biyu, mazaunin BC5, hanyar Zango Aya Road, Kawo da ke karamar Hukumar Ka

Sojoji sun harbi dan sandan da ya jagoranci ’yan Ombatse suka kai musu hari

Sojojin sun ce sun bindige akalla ’ya’yan kungiyar Ombatse 10 tare da kame da dama ciki har da wani dan sandan kwantar da tarzoma (Mopol) da ake zargi

Daki ya zube a kan wata tsohuwa a Kaduna

A ranar Larabar makon jiya ce wani abin tsautsayi ya faru a Layin Fulani Road da ke Tudun Wada Kaduna lokaci da dakin wata tsohuwa mai suna Sa’adatu y

Hukumar NEMA za ta tsugunar da sama da mutum dubu 100 a jihohi uku

Hukumar bayar da agajin gaggawa ta kasa (NEMA) za ta tsugunar da sama da mutum dubu 100 da ambaliyar ruwa ta raba da gidajensu a jihohin Bauchi da Gom