Kananan Labarai

Kananan Labarai

An yi masa wanka da guba a kan Naira dubu

Kimanin kwana 40 da suka gabata ne aka yi wa wani dan acaba mai suna Isah Abdullahi wanka da ruwan batir a lokacin da yake gudanar da sana’arsa a Abuj

Malamin Makaranta ya kashe dansa a Jigawa

Wani malamin makaranta mai shekara 55 da haihuwa da ke koyarwa a makarantar ’yan mata ta Malam Madori ya yi wa dansa dukan kawo wuka har ta kai ya yi

Boko Haram shirin Yahudawa ne da rubabbun Musulmi – Sheikh Jingir

Shugaban Majalisar Malamai ta kungiyar Jama’atu Izalatil Bidi’a Wa Ikamatis Sunnah ta kasa Sheikh Sani Yahaya Jingir ya ce lamarin Boko Haram shiri ne

Gwamna Yero ya cika alkawarin gina gida ga dattijon da ya amince da allurar Foliyo

A ranar Litinin da ta wuce ne aka mika wa dattijon nan mai kimanin shekara 80, Malam Sa’idu Jibril makullan gidan da Gwamnan Jihar Kaduna, Alhaji Mukh

Tsoho mai shekara 63 ya rataye kansa a Sakkwato

Wani tsoho dan shekara 63 mai suna Malam Iliya Shehu da ke zaune a unguwar Tudun wada a cikin babban birnin jihar Sakkwato ya rataye kansa. Malam Iliy