Kananan Labarai

Kananan Labarai

An damke manomin wiwi a Jihar Jigawa

Hukumat tsaro ta farin kaya (NSDSC) a Jihar Jigawa ta kame wani mai suna Malam Baba Minjili mai shekara 56 a kauyen Sindawa da ke karamar Hukumar Miga

Yobe ta ba da tabbacin kariya ga daliban makarantun jihar

Gwamnatin Jihar Yobe ta ba da tabbaci ga iyayen yara cewa ta daura damarar ba da kariya ta musamman ga rayukan yaransu da ke makarantun sakandaren jih

Dokar kayyade shekarun aure takalar Musulmi ne – Sheikh dahiru Bauchi

Fitaccen malamin addinin Musuluncin nan Sheikh dahiru Usman Bauchi ya ce dokar kayyade shekarun aure ga ’yan mata zuwa shekara 18 wani yunkuri ne na y

Ya yi yunkurin halaka kansa akan matarsa ta nemi saki

Wani magidanci mai kimanin shekara 29 ya yi yunkurin halaka kansa lokacin da matarsa ta nemi ya sake ta saboda gazawarsa wajen daukar nauyin iyalinsa.

Ta gurfana gaban kotu kan fasa idon dan masu haya

A ranar Talatar da ta gabata ne Kotun Shari’ar Musulunci ta Gyadi-Gyadi ta fara sauraron karar da ake zargin wata matar aure mai suna Murjanatu Sani d