Kananan Labarai

Kananan Labarai

An tsinci gawar wata ’yar jarida a Zariya

A shekaranjiya Laraba ne mutanen da ke Gadar Sama a Kwangila Zariya a kan hanyar Kano, suka tsinci gawar wata ’yar jarida mai suna A’isha Hassan da ta

Suleja: An dawo da jaririyar da aka sayar a Anacha

An dawo da wata jaririya ’yar wata biyu da ake zargin mahaifiyarta ta sayar da ita a kauyen Chaza da ke wajen garin Suleja ta jihar Neja ranar Talatar

Gobe za a fara jigilar maniyyata aikin Hajjin bana

Jami’in gudanarwa na shiyyar Arewa maso Yamma na Hukumar Hajji ta kasa (NAHCON), Alhaji Umar Bala, ya ce a gobe Asabar ake sa ran fara jigilar maniyya

‘Jami’an ’yan sanda 63 ’yan kungiyar Ombatse suka kashe’

Rundunar ’Yan sandan Jihar Nasarawa ta ce jami’anta 63 ne ’yan kungiyar Ombatse suka kashe a kauyen Lakyo da ke karamar Hukumar Lafiya a kwanakin baya

Kofur ya bindige ASP a Yobe

A ranar Juma’ar makon jiya ta ne wani Kofur din ’yan sanda mai suna Bitrus Androw da ake kira da Kwaba ya bindige wani dan sanda mai mukamin ASP mai s