Kananan Labarai

Kananan Labarai

’Yan sanda sun kama wadanda suka kashe mata biyu saboda zargin maita

Yan sandan jahar Jigawa sun kama mutane biyu wadanda suka kashe wadansu tsofaffin mata biyu suka kuma cinna wa gidan da suke zaune wuta saboda suna za

Cibiyar Bunkasa Al’umma ta Alhuffaazh za ta kafa jami’a a Lere

Daraktan Cibiyar Bunkasa Al’umma ta Alhuffaazh da ke garin Saminaka a karamar Hukumar Lere da ke Jihar Kaduna, Dokta Muhyideen Ibrahim Salahudden ya c

An kama ta tana yunkurin yar da jaririyarta

Wata mace mai shekara 21 mai suna A’isha Sani na fuskantar zargin yunkurin yar da jaririryar da ta haifa a bakin hanya a unguwar Pipeline da ke Kubwa,

’Yan sanda sun kama ’yan fashi 11 a Jigawa

Rundunar ’Yan sandan Jihar Jigawa ta damke matasa 11 da ake zargi da laifin fashi da makami a kananan hukumomin Dutse da babura da Birnin Kudu.Kwamish

Ya kashe kanin mahaifinsa a kan zargin maita

An kama wani matashi dan shekara 24  da ke zaune a kauyan Sabon Birnin Daji da ke a karamar Hukumar Igabi a jahar Kaduna mai suna Sa’idu Iliyasu