Kananan Labarai

Kananan Labarai

Ya nemi Gwamnatin Jigawa ta gina Cibiyar Nazarin Alkur’ani

Mai ba Gwamnan Jihar Jigawa shawara a kan harkokin addini Alhaji Isa Duniya-Ba-Hutu ya nemi gwamnatin jihar ta samar da Cibiyar Nazarin Alkur’ani a ji

Dan tasi ya kai matarsa da kwartonta kotu

Wani direban tasi mai shekara 26, mai suna Auwalu Zubairu, ya gurfanar da wani mutum Zaharaddeen dahiru da yake zargi da shiga gidansa a Unguwar Kurna

Ana zargin ta da kashe jaririyar kishiyarta

Yan sanda a Kano sun kama wata matar aure mai suna Binta Hassan a unguwar Darmanawa ta karamar Hukumar Tarauni bisa zargin kashe jaririyar kishiyarta

Yara miliyan daya ne ba su zuwa makaranta a Zamfara – SUBEB

Jihar Zamfara tana da yara sama da miliyan daya da ba su zuwa makaranta, lamarin da ya sa ta zamo ta daya a kasar nan wajen yawan yaran da ba su zuwa

Budurwa ta halaka kanta da maganin kwari a Jega

Wata budurwa mai kimanin shekara 15 mai suna Khadija Chindo ta halaka kanta ta hanyar shan maganin kwari sakamakon wata karamar takaddama da iyayyenta