Kananan Labarai

Kananan Labarai

’Yan sanda sun saci fetur a sabon filin jirgin saman Bauchi

Rundunar ’Yan sandan Jihar Bauchi ta fara bincike kan zargin cewa “An kama wasu ’yan sanda uku kan sacewa da sayar da fetur din gwamnati a sabon filin

Sojoji sun damke ’yan Boko Haram a Dutse

Rundunar tsaro ta JTF daga Damaturu ta kai samame garin Dutse da ke Jihar jigawa inda ta damke wani da ake zargin yana da alaka da kungiyar Boko Haram

‘Kashi 94 na ’yan Najeriya ba su samun kula a kiwon lafiya’

Shugaban kungiyar Likitoci ta Najeriya Dokta Isahon Enabulele ya ce kashi shida kadai ne na ’yan Najeriya ke samun cikakkiyar kula da lafiyarsu a kasa

Yaki da hamada: Kano za ta dasa itatuwa miliyan shida

A kokarin gwamnatin Jihar Kano na yaki da kwararowar hamada da zaizayar kasa ta kaddamar da shirin dasa itatuwa miliyan shida a sassan jihar, a sabon

Kwamitin Binciken Kisan Gillar Ombatse zai kai ziyara kauyen Lakyo

Kwamitin binciken kisan jami’an tsaro da ’yan kungiyar Ombatse suka yi a kauyen Lakyo da ke karamar Hukumar Lafiya a Jihar Nasarawa ya kafa kwamitin k