Kananan Labarai

Kananan Labarai

An kama wadanda suka yi wa Shugaban Kwamitin Binciken Rikicin Ombatse fashi

Rundunar ’Yan sandan Jihar Nasarawa ta sake samun nasarar cafke ’yan fashi da makami 22 ciki har da wadanda suka kwace motar Shugaban Kwamitin Bincike

Rundunar STF ta kwato shanu 150 da aka sace a Wase

Rundunar tsaro ta musamman da ke aikin samar da zaman lafiya a Jihar Filato (STF) ta tarwatsa wasu barayin shanu tare da kwato shanu 150 da suka sace

Shugaban Izala ya nemi gwamnatin Yobe ta fi ba da karfi ga inganta rayuwar jama’a

Shugaban Majalisar Malamai ta Jama’atu Izalatil Bidi’ah Wa Ikamatis Sunnah reshen Jihar Yobe kuma Babban Limamin Pomfamari da ke Damaturu Ustaz Ibarhi

Shugaban Hukumar Alhazan Jihar Kaduna ya sauka daga mukaminsa

Ranar Talatar da ta wuce Babban Sakataren Hukumar Jin Dadin Alhazai ta Jihar Kaduna, Malam Tahir Umar Tahir ya sauka daga mukaminsa, sakamakon nada sh

Babu zaman da za a sake da sunan sulhunta Izala –Sheikh Jingir

Shugaban Majalisar Malamai ta kungiyar Jama’atu Izalatil Bidi’ah Wa Ikamatis Sunnah ta kasa Sheikh Muhammad Sani Jingir ya ce babu wani sauran zama da