Kananan Labarai

Kananan Labarai

’Yan sanda sun kama ’yan fashin da suka addabi yankin Kuri

Rundunar ’Yan sandan Jihar Gombe ta samu nasarar cafke wasu matasa biyu da ake zargin sun addabi mutanen yankin Kuri da fashi da makami.Matasan Mu’azu

Sarkin Katsina ya ce babu sauran cutar poliyo a Jihar Katsina

Mai martaba Sarkin Katsina, Alhaji Abdulmumini Kabir Usman ya ce a yanzu babu sauran cutar poliyo a Jihar Katsina. Sarkin ya bayyana haka ne a jawabin

Sakonnin Sallah: Gwamnoni sun bukaci Musulmi su ci gaba da dabbaka darrusan Ramadan

A yayin da aka gudanar da ake ciki gaba da gudanar da bukukuwan karamar Sallah da aka gudanar jiya Alhamis a duniya gwamnonin jihohin Arewa sun bukaci

An kashe mahara 32 da jami’an tsaro 3 a Borno

Rundunar JTF mai aikin dawo da zaman lafiya a Jihar Borno ta ce ta halaka wadanda ake zargi ’yan Boko Haram ne 32 wadanda suka kai hare-hare kan cibiy

Jigawa ta biya diyyar Naira miliyan 442 ga madwabtan Jami’ar Tarayya

Gwamnatin Jihar Jigawa ta biya diyyar Naira miliyan 442 da dubu 531 da 49 kan gonaki da gidajen da suka fada cikin taswirar mazaunin dindindin na Jami