Kananan Labarai

Kananan Labarai

Mahara sun kashe shanu 10, sun raunata 23 a Filato

Miyetti-Allah na neman a hukunta maharan sannan a biya mambominta diyya.

Babandede ya kammala wa’adinsa a matsayin shugaban hukumar shige da fice

Ya dai shafe shekara biyar da wata hudu a matsayin shugaban hukumar ta NIS.

Kabiru Gombe zai maka tsohon kwamishinan Kano a kotu

Malamin ya ba Muaz Magaji awa 12 ya janye zargin da yi masa a kan Kwankwaso.

Hisbah ta kama giya katon 5,760 a Kano

Hisbah ta lashi takobin yaki da ta’ammali da kayan maye a fadin jihar.

An kama masu garkuwa da kokunan kan mutane

An gano kokunan kan mutum da miyagun makamai a maboyarsu.