Kananan Labarai

Kananan Labarai

dan shekara 10 ya saci rabin miliyan a Jigawa

Wani yaro dan shekara 10 (an sakaya sunansa) ya shiga hannun jami’an tsaro na Nigeria Security and Cibil Defence Corps (NSCDC) reshen Jihar Jigawa bis

’Yan jarida sun kaurace wa buda-baki da Gwamnan Jigawa

Wakilan Kafafen Watsa Labarai da ke aiki a Jihar Jigawa sun kaurace wa shan ruwan da Gwamnan Jihar Alhaji Sule Lamido ya shirya musu a ranar Talatar m

Jami’an JTF 14 sun samu karin girma a Yobe

Rundunar Soja ta kasa ta ciyar da jami’anta 14 da ke aiki a rundunar tsaron ta musamman (JTF) da ke Jihar Yobe don yaba wa kwazonsu da sadaukar da ray

An yi rub-da-ciki wajen rabon abincin azumi a yankin kaura – Sahabi Liman

An bayyana cewa duk da kokarin da gwamnatin Jihar Zamfara ta yi na samar da tallafi ga marasa karfi a watan azumin da ya gabata, masu rabon kayan sun

Masu juna biyu za su rika samun tallafin SURE-P a Jihar Bauchi

Mata masu juna biyu da suke zuwa awo da haihuwa a asibitocin Jihar Bauchi za su fara cin moriyar shirin Sure-P inda za a rika ba su Naira dubu 10 domi