Kananan Labarai

Kananan Labarai

Manjo Al-Mustapha ya samu gagarumar tarba a Yobe da Zariya

Dubban jama’a sun yi jerin gwano domin yin maraba ga tsohon dogarin marigayi Janar Sani Abacha Manjo Hamza Al-Mustapha lokacin da ya ziyarci mahaifars

Ali kwara ya yi artabu da ’yan fashi a Jigawa

Sananen mafaraucin barayin nan, Alhaji Ali kwara ya yi artabu da ’yan fashi da makami a Jihar Jigawa, inda ya samu nasarar harbe daya daga cikinsu sau

Gwamnatin Filato za ta kashe Naira miliyan 40 kan ciyar da masu azumi

Shugaban Hukumar Jin Dadin Alhazai ta Jihar Filato kuma shugaban kwamitin rabon kayayyakin buda baki da gwamnatin Filato ta kafa, Alhaji Ado Isma’ila

An yi gangamin goyon bayan tsohon Shugaban Masar a Kano

Dubban Musulmi a karkashin jagorancin kungiyar Jama’atu Tajdidil Islamiy ta Najeiya sun yi gangami don bayyana goyon bayansu ga tsohon Shugaban kasar

Ministan Lafiya Ali Pate ya yi murabus

Minista a Ma’aikatar Lafiya Dokta Muhammad Ali Pate ya yi murabus daga gwamnatin Shugaba Goodluck Jonathan a shekaranjiya Laraba, inda ya ce, ya bauta