Kananan Labarai

Kananan Labarai

Gwamnatin Sakkwato za ta kashe fiye da Naira biliyan daya don inganta noma

Gwamnatin Jihar Sakkwato tare da hadin gwiwar Bankin Zenith za su kashe sama da Naira biliyan daya ga manoman jihar a kokarinta na inganta harkar noma

Rundunar JTF ta kame Fasto da buhun wiwi 124 a Maiduguri

Rundunar JTF mai aikin samar da tsaro a Jihar Borno ta ce bisa aiki da bayyanan sirri, jami’anta sun kame wani faston cocin Celestial Church of Christ

An dakatar da Sarkin Pindiga

Gwamnatin Jihar Gombe ta dakatar da Mai martaba Sarkin Pindiga da ke karamar hukumar Akko, Alhaji Adamu Haruna Yakubu daga sarautarsa, bisa abin da ta

Wasu samari biyu sun yi wa budurwa fyade

Ana zargin wadansu matasa biyu makiyaya da shekarunsu ba su kai 20 ba masu suna Lawal Abdullahi da Shaini kan yi wa wata budurwa (an sakaya sunanta) m

Ruwa ya lalata gidaje dubu a Malam Madori

Ruwan sama kamar da bakin kwarya da aka samu a wasu sassan Jihar Jigawa ya yi sanadin rugujewar fiye da gidaje dubu a yankin karamar Hukumar Malam Mad