Kananan Labarai

Kananan Labarai

Jihar Bauchi za ta kashe Naira miliyan 120 don ciyar da masu azumi

Gwamnatin Jihar Bauchi za ta kashe Naira miliyan 120 domin ciyar da masu azumi a masallatai 124 a ciki da wajen garin Bauchi.Shugaban kwamitin ciyar d

Matan Gwamnonin Arewa sun tallafa wa matan jami’an tsaro da aka kashe a Nasarawa

Matan Gwamnonin Jihohin Arewa sun bada gudunmawar kayayyaki na miliyoyin Naira ga matan jami’an tsaro da ’yan kungiyar matsafan kabilar Eggon da akafi

Rundunar STF ta kubutar da mutum 8 daga masu satar mutane

Jami’an Rundunar Tsaro ta Musamman (STF) mai aikin samar da zaman lafiya a Jihar Filato sun damke wasu mutane da ake zargi da satar mutane a garin Jos

Hukumar tsaro ta NSCDC ta tallafawa marayu 33 a Jihar Katsina

A makon jiya ne Hukumar Tsaro ta Farin Kaya (NSCDC) a Jihar Katsina ta tallafa wa marayu sama da 30 da suka rasa mahaifansu a lokacin da suke aiki a k

Gidauniyar Ufuk ta dau nauyin ciyar da mutum 1000 a yayin buda-baki

Wata gidauniyar ayyukan jinkai, mai suna Ufuk Dialogue Foundation da kungiyar Turkawa mazauna Najeriya ke gudanarwa, ta kaddamar da shirin ciyar da ma