Kananan Labarai

Kananan Labarai

Ya shawarci ’yan kasuwa su tausaya wa jama’a a Ramadan

Mai ba Gwamnan Jihar Kebbi shawara a kan harkokin addinin Musulunci Malam Zakariya’u Madu Yaldu, ya ce watan Ramadan wata ne na afuwa da sauki wanda y

Kotu ta yi wa ’yan Boko Haram hudu daurin rai da rai

Wata Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ta yanke hukuncin dauri rai da rai ga wasu mutum hudu da aka tuhuma da hannu a dana bama-baman da suka tashi a s

Allurar Foliyo: dangote zai fara bayar da kyauta ga iyayen yara

Shugaban Rukunin Kamfanonin dangote, Alhaji Aliko dangote ya bullo da shirin bayar da kyauta ga iyayen da suka yarda aka yi wa ’ya’yansu allurar rigak

Jahilci ke kawo rashin zaman lafiya a kasar nan – Sarkin Saminaka

Mai martaba Sarkin Saminaka a Jihar Kaduna Alhaji Muhammad Musa Sani ya ce jahilci ne kahin bayan rashin zaman lafiya da tabarbarewar tsaro da ake fam

Ta cinna wa gidan mijinta wuta bisa zarginsa da neman mata

Wata mata mai suna Madam Rita da ke garin Dutse Baupma a yankin Bwari a Birnin Tarayya Abuja, ta banka wa gidansu wuta, inda daukacin dukiyar da ke ci