Kananan Labarai

Kananan Labarai

An gurfanar da tsohon Shugaban karamar Hukumar Akko a kotu kan zargin zamba cikin aminci

A ranar Talata 2 ga watan Yulin nan ne wani mai suna Alhaji Muhammad Baba, ya yi karar tsohon shugaban karamar Hukumar Akko Alhaji Baba Sarkin Fulani

Hukumar SEMA ta Filato ta tallafa wa mutanen Jingir

Hukumar Agajin Gaggawa ta Jihar Filato (SEMA) ta tallafa wa wadanda ruwa ya yi wa gyara a kwanakin baya a garin Jingir da ke karamar Hukumar Bassa da

Ba Shugaban kasa ya gina Masallacin Sheikh dahiru Bauchi ba – Sayyadi Ibrahim

Shugaban Gidauniyar Sheikh dahiru Usman Bauchi Sayyadi Ibrahim Sheikh dahiru Bauchi ya musanta jita-jitar da wasu jama’a ke yadawa cewa Shugaban kasa

Yaki da rashin tsaro ba na gwamnati kadai ba ne – Al-Makura

Gwamnan Jihar Nasarawa Umaru Tanko Al-Makura ya ce yaki da rashin tsaro a jihar bai kamata a bar shi a hannun gwamnati kadai ba, don haka ya yi kira g

Bankin Duniya zai tallafa don farfado da madatsar ruwa ta Tiga

Bankin Duniya na shirin bayar da tallafin kudi domin farfado da madatsar ruwa ta Tiga, daa daga cikin manan madatsun da ke samar da ruwa da kuma shiri