Kananan Labarai

Kananan Labarai

Gwamnatin Bauchi za ta tsugunar da almajirai da malamansu

Gwamnatin Jihar Bauchi ta sha alwashin tsugunar da almajirai da malamansu a wuri guda a wani yunkuri na inganta rayuwarsu domin kawo karshen yawon alm

Yuguda ya lashe amansa, ya koma kungiyar Gwamnonin Arewa

Gwamnan Jihar Bauchi Malam Isa Yuguda ya lashe aman da ya yi na ficewa daga Majalisar Gwamnonin Jihohin Arewa inda a ranar Talata ya bayyana komawa ma

Yajin malaman jami’o’i: ASUU ta ce ba wata bukata da gwamnati ta biya

Shugaban kungiyar Malaman Jami’o’i ta kasa (ASUU) Kwamared Nasir Fagge ya ce babu wata bukatar kirki da Gwamnatin Tarayya ta biya da zai sa malaman su

Sarkin Musulmi ya ce rashin adalcin shugabanni ke jawo rashin tsaro a Najeriya

Mai alfarma Sarkin Musulmi Alhaji Muhammad Abubakar ya ce rashin adalcin shugabannin Najeriya ne ya jefa kasar nan cikin halin rashin tsaro da kwanciy

Filato za ta rika tara harajin Naira biliyan daya kowane wata – Mankilik

Shugaban Kwamitin Tara Kudaden Haraji da Gwamnatin Jihar Filato ta kafa, Cif John Mankilik ya ce suna sa ran nan ba da dadewa ba, za su rika tara hara