Kananan Labarai

Kananan Labarai

Mafarauta sun kashe Kwamandojin Boko Haram a Borno

An kashe kwamandan da mataimakinsa, yayin da wasu da dama suka tsere da raunukan harbin bindiga a jikinsu

Mata miliyan 37 ne ba sa samun audugar al’ada a Najeriya

Akwai raba audugar al’adar ga ’yan mata kyauta, domin rage kaifin matsalar.

Rikicin Yelwa: An sassauta dokar hana fita

Daga yanzu dokar haka fitar ta koma daga karfe 6 ba yamma zuwa karfe 6 na safiya.

NAFDAC ta kama dan kasuwa da maganin Maleriya na jabu a Onitsha

Hukumar Kula da Ingancin Abinci da Magunguna ta kasa (NAFDAC) ta kama wani mai suna dan kasuwa, Obinna Igbo, bisa zargin shigo da maganin Maleriya sam

Badakalar N2.9bn: Kotu ta ba da belin Okorocha kan N500m

An ba da shi beli a ranar da za a tantance shi a matasyin mai neman takarar shugaban kasa