Kananan Labarai

Kananan Labarai

Sani Gazas Chinade, Damaturu

Rundunar dawo da zaman lafiya (JTF) a Jihar Yobe ta ce ta halaka wasu ’yan bindiga da ake zaton ’ya’yan kungiyar Jam’atu Ahlis Sunnah Lid Da’awati Wal

Kogi ya ci dalibai biyu a Jihar Nasarawa

Kogin Uke da ke karamar Hukumar Karu a hanyar Masaka zuwa Keffi a Jihar Nasarawa ya ci wasu daliban makarantan sakandare biyu a yankin a makon jiya. L

Ba za a yi Ittikafi da Tahajjud a masallacin Sultan Bello bana ba

A daidai lokacin da Kwamitin Gudanar da Masallacin Sarkin Musulmi Bello da ke Kaduna ya shirya domin fara gabatar da Tafsirin bana da Shiekh Ahmad Abu

Muna goyon bayan sasantawa da ’yan Boko Haram – Gwamnatin Yobe

Gwamnatin Jihar Yobe ta nanata ba da cikakken goyon baya ga kwamitin Gwamnatin Tarayya don sasantawa da ’ya’yan kungiyar Jama’atu Ahlis Sunnah Lid Da’

Sarkin Musulmi ga Gwamnatin Tarayya: A ceto makarantun allo

Mai alfarma Sarkin Musulmi Alhaji Sa’ad Abubakar ya bukaci Gwamnatin Tarayya ta ceto makarantun allo daga durkushewar da suka yi. Ya bukaci haka ne a