Kananan Labarai

Kananan Labarai

Sakataren Ilimi ya kalubalanci iyaye kan tura ’ya’ya makaranta

Sakataren Ilimi na karamar Hukumar Birnin Kebbi Alhaji Umaru Suru, ya jawo hankalin iyayen yara su daina yaudarar kansu, su tashi tsaye wajen ganin ’y

kwarorin da ake zargi da tara makamai a Kano sun sake gurfana a kotu

kwarori uku ’yan Najeriya da aka kama bisa zargin hannunsu a ayyukan ta’addanci a kasar sun sake gurfana a gaban wata Babbar Kotun Abuja a shekaranjiy

Ana zargin ma’aikacin Hukumar Raya Birnin Dutse da sace taranfomarta

Ana zargin wani ma’aikacin Hukumar Tsara Birnin Dutse (DCDA) da ke Jihar Jigawa mai suna Malam dalha Isah da sace wata na’urar aransfoma ta hukumar ta

Sun zargi Shugaban karamar Hukuma da maida sakatariyarta garinsu

Al’ummar garin Besse hedkwatar karamar Hukumar Koko-Besse da ke Jihar Kebbi sun zargi shugaban karamar hukumar Alhaji Buhari Aliyu danmasanin Koko da

An kaddamar da sababbin shugabannin Hukumar Alhazai ta Filato

Sakataren Gwamnatin Jihar Filato Farfesa Shedrack G. Best ya kaddamar da sabon shugaban Hukumar Alhazai ta Jihar Filato, Alhaji Ado Isma’ila Shigi da