Kananan Labarai

Kananan Labarai

’Yan bindiga sun harbe dalibai bakwai a Damaturu

Wasu ’yan bindiga da ake zaton ’yan kungiyar Jama’atu Ahlis Sunah Lid Da’awati Wal Jihad da aka fi sani da Boko Haram ne sun kai hari a daren ranar La

Rasuwar wani ta kawo takaddama a Kano

Rasuwar wani magidanci mai matsakaicin shekaru, Alhaji Dauda Musa dankaka da wasu ’yan bindiga suka kashe a Unguwar Shagari Kwatas ta haifar da takadd

Ya gurfana gaban kotu saboda neman matar aure

A ranar Juma’ar da ta gabata ne Kotun Shari’ar Musulunci da ke Sabon Gari ta fara sauraron tuhumar da ake yi wa wani mutum mai suna Sani Lawan mazauni

’Yan sanda sun fara sintiri ta sama a Jihar Nasarawa don magance rikici

Mataimakin Sufeto Janar na ’Yan sandan Najeriya mai kula da al’amuran sararin samaniya A.I.G Ileseni Awuda ya ba al’ummar Jihar Nasarawa tabbacin ba d

An daure matashin da ya zagi mahaifinsa

A ranar Litinin da ta gabata Kotun Shari’ar Musulunci da ke Sabon Gari a birnin Kano ta daure wani matashi mai kimanin shekara 23 mazaunin Unguwar Tud