Kananan Labarai

Kananan Labarai

Wata mata ta ce Sheikh Inyas ya bayyana a dakinta

A tsakar ranar shekaranjiya Laraba ce dubban jama’a suka rika yin tururuwa zuwa Unguwar Tullukawa da ke Gusau fadar Jihar Zamfara bayan da suka samu l

An daure Farfesa a kan laifin kwartanci

Babbar Kotun Majistare ta Kiyawa da ke Jihar Jigawa ta daure Farfesa Festus Dabid Kolo na sashin ilimi da ke Jami’a Ahmadu Bello da ke Zariya, wata bi

‘bangaren shari’a da ’yan sanda suka jawo mutum dubu 36 ke zaman jiran shari’a a gidajen yarin kasar nan’

Hukumar Gidajen Yari ta kasa (NPS) ta sake zargin ’yan sanda da bangaren shari’a kan cushewar gidajen kurkuku a kasar nan.Kakakin Hukumar Gidajen Yari

’Yan fashi sun kashe mutum hudu a Birnin Gwari

A ranar Asabar din da gabata ce wasu ’yan fashi da makami suka far wa wasu kauyuka a karamar Hukumar Birnin Gwari da ke Jihar Kaduna inda suka halaka

’Yan sanda sun kama matasa 28 da ake zargi da addabar jama’ar Gombe

Sabon Kwamishinan ’Yan sandan Jihar Gombe, Kudu Abdullahi Nma, ya ce jami’ansa sun kama matasa 28 da ake zargi da addabar jama’ar jihar. Kwamishinan y