Kananan Labarai

Kananan Labarai

Za a tantance masu maganin gargajiya a Kano

Gwamnatin Jihar Kano ta fara tantance masu sana’ar maganin gargajiya a jihar ranar Juma’ar da ta gabata.A jawabinsa na bude taron tantancewar da aka y

An tsinci jariri a kwali, a Zariya

A ranar Asabar da ta gabata da dare, mutanen Sabuwar Anguwa Magume suka tsinci wani jariri da aka yar cikin kwali.Kamar yadda Malam Usman Tsoho, wanda

Tsawa ta halaka mai juna biyu a Kaduna

A makon jiya ne tsawa ta fada wa wata mata mai juna biyu mai suna Maryam Abdulkadir wanda ya yi sanadin rasuwarta a gidansu da ke Sanono, hayin Rigasa

Gobara ta lakume dimbin dukiya a Kano

A safiyar Litinin da ta gabata ne wata gobara ta tashi a Kasuwar ’Yan Tsantsi da ke bakin Asibitin Murtala, kusa da Bankin Unity da ke birnin Kano.&nb

“Sulhu ba zai yiwu a karkashin dokar ta-baci ba”

Shugaban kungiyar Kare Hakkin dan Adam ta Cibil Right Congress of Nigeria (CRC), Shehu Sani ya bayyana cewa dokar ta baci da Gwamnatin Tarayya ta kafa