Kananan Labarai

Kananan Labarai

ACF da Balarabe Musa sun nuna rashin gamsuwa da haramta Boko Haram

kungiyar kare muradun Arewa (ACF)  da tsohon gwamnan jihar Kaduna Alhaji Abdulkadir Balarabe Musa sun bayyana damuwarsu game da haramta kungiyar

PDP ta dakatar da Wamakko

Kwamitin Gudanarwa na Jam’iyyar PDP ya dakatar da Gwamnan Jihar Sakkwato Aliyu Magatakarda daga jam’iyyar saboda zarginsa da saba wa dokokin jam’iyyar

Maniyyata 5,120 za su sauke farali bana a Jihar Kebbi

Hukumar jin dadin Alhazai ta jihar Kebbi ta bayyana cewa kimanin mahajjata 5120 zasu samu gudanar da aikin hajjin bana daga jihar  wanda kuma ta

kanen Shugaban Media Trust ya rasu

A yammacin Litinin da ta gabata ne Allah Ya yi wa Alhaji Abubakar Abdullahi Yusuf rasuwa, wanda kane ne ga Shugaban Kamfanin Media Trust, masu buga ja

…Haka shi ma Mataimakin Shugaban kungiyar Izala

Allah Ya yi wa Mataimakin Shugaban kungiyar Jama’atu Izalatil Bid’ah Wa’ikamatis Sunnah ta kasa, Alhaji  Ibrahim Muhammad Na Alhaji Azare rasuwa,