Kananan Labarai

Kananan Labarai

An yi garkuwa da samari ’yan gida daya a Kaduna

Masu garkuwa da mutane sun yi awon gaba wa wasu samari ’yan gida daya a unguwar Tsallaken Dogo da ke Rigachikun a Kaduna. Dab da Azahar ne a ranar Alh

Ranar Litinin za a bude makarantu a Kaduna

Za a koma zangon farko bayan dogon hutu saboda matsalar tsaro.

Zan kawo karshen matsalar tsaro a Imo —Buhari

Buhari ya ce zai yi amfani da karfin ikonsa wajen dakile matsalar tsaro a jihar.

Rigakafin COVID-19: An kafa cibiyoyi 67 a Gombe

A yayin da jihar Gombe ta sake karbar allurar rigakafin cutar COVID-19 sama da 100,000 samfurin Modana, gwamnati ta samar da cibyoyi 67 a fadin jihar

Mutum 599 sun kamu da COVID-19 —NCDC

An sake samun mutum biyar da cutar ta kashe a rana guda.