Kananan Labarai

Kananan Labarai

An bukaci Sarkin Musulmi ya kafa kwamitocin ganin wata

Wani malamin addinin Musulunci da ke Jos, Sheikh Abdulkadir Na’annabi Mu’azu Umar ya shawarci mai alfarma Sarkin Musulmi, Alhaji Sa’ad Abubukar ya kaf

Rashin tanadi ke haifar da mutuwar mata masu ciki – Dokta Ibrahim Kabo

Wani masanin lafiyar mata da kananan yara a kungiyar ‘TSHIP’ mai samun tallafin USAID ta kasar Amurka, Dokta Ibrahim Alhassan Kabo

Gwamnatin Tarayya ce za ta kula da kudin jihohin dokar ta-baci

Gwamnonin jihohin Adamawa da Yobe da Borno za su rika karbar umarni ne kai tsaye daga shugaban kasa Goodluck Jonathan

Jonathan zai gabatar da rahoton gwamnatinsa na rabin lokaci

Shugaba Jonathan  zai  gabatar wa al’ummar kasar  nan da cikakken bayanin yadda ya gudanar da mulkin kasar nan cikin shekaru biyun da suka gabata  a r

Gwamnatin Kaduna ta daura yaki da shan kwayoyi da barasa

Kwamitin yaki da cutar  kanjamau ta Jihar Kaduna (KASACA)  ya kafa sabon kwamiti da zai taimaka wajen yaki da shan miyagun kwayoyi da kuma barasa a fa