Kananan Labarai

Kananan Labarai

Gwamnatin Sakkwato za ta aurar da zawarawa da ‘yan mata 145

A makon da ya gabata ne aka fara tantance mutan da za a aurar a karkashin kulawar  kungiyar auren sunna ta jihar Sakkwato, in da gwamnatin jihar Sakkw

Nasarawa ta yi sabon kwamishinan ‘yan sanda

Sabon kwamishinan ‘yan sanda Umaru Shehu ya maye gurbin kwamishinan ‘yan sandan jihar Nasarawa Abayomi Akeremale wanda shi ne yake jagoramcin rundunar

Kotu ta daure Ba’iraniye da dan Najeriya kan fasakwaurin makamai

Wata kotun tarayya a Legas ta yanke hukuncin daurin shekara 17 a kan wani Ba’iraniye mai suna Azim Aghajani da dan Najeriya mai suna Ali Jega kowanens

Rundunar ’yan sanda ta kasa ta yi alwashin zakulo makasan jami’anta

Rundunar ’yan sanda ta kasa ta yi alwashin gurfanar da wadanda ke da hannu cikin kisan jami’an tsaro da aka yi a kauyen Alakyo da ke karamar Hukumar L

’Yan fashi sun halaka masu gadi biyu a Kaduna

Ranar Asabar wasu da ake zaton ’yan fashi ne suka harbe masu gadi biyu da rana, a lokacin da suka kai hari wani gidan kifi da ke kan titin  Zariya kus