Kananan Labarai

Kananan Labarai

Makarantun JIBWIS sun yi taron nazarin sabuwar manhajar karatu

Manyan makarantun nazarin addinin Musulunci na kungiyar Jama’atu Izalatil Bid’ah Wa’ikamatis Sunnah, daga  garuruwa daban-daban na kasar nan, sun guda

Hukumar Hisba ta kama karuwai a Kano

A makon jiya ne Hukumar Hisba ta Jihar Kano ta cafke wasu mata masu zaman kansu ciki har da wata yarinya ’yar kimanin shekaru 17 wacce ke safarar ’yan

An daure mutum biyu shakaru goma bisa laifin buga katin dan kasa na jabu

Wata kotu da ke titin Daura a Kaduna, a makon jiya ta daure wasu mutane biyu shekaru goma ko wannensu saboda samun su da laifin buga katin dan kasa na

An yi bikin tunawa da wakilin Aminiya a Jihar Nasarawa

Iyalan marigayi Inuwa Wada Garba, wakilin jaridar Aminiya a Jihar Nasarawa sun gudanar da bikin cika shekara daya da mutuwarsa makon da ya gabata.

Gwamnati za ta kula da iyalan jami’an da aka kashe

Gwamnan Jihar Nasarawa Umaru Tanko Almakura ya tabbatar wa iyalan jami’an tsaro da aka kashe a jihar cewa gwamnati za ta taimaka musu,