Kananan Labarai

Kananan Labarai

Masu bautar dodo sun kashe jami’an tsaro a Nasarawa

Akalla ‘yan sandan kwantar da tarzoma 23 da jami’an tsaro na farin kaya (SSS) 38 ne aka kashe a yayin da wadansu kuma guda tara suka jikkata,

Ya kashe farkan matarsa

Wani bafulatani mai suna Tambaya ya rasa ransa lokacin da mijin wata mata, wanda shi ma bafulatani ne mai kimanin shekaru 17 mai suna Yunusa Churi, ya

dan sanda ya harbe direba a kan Naira 100 a Kano

A ranar Litinin da ta gabata ne wani dan sanda mai mukamin sajan ya harbe wani direban tirela wanda ya dauko shanu daga Maiduguri lokacin

Jama’atu Nasril Islam ta kafa kwamitin kula da makabarta

kungiyar Jama’atu Nasril Islam ta bayyana alhininta kan yadda ake wa makabartun Musulmi rikon sakainar kashi,

Zan aiwatar da kyakkyawan shirina kafin wa’adina ya kare -Gwamna Almakura

Gwamna Umaru Tanko Almakura na Jihar Nasarawa ya ce gwamnatinsa za ta kara kaimi wajen gudanar da mahimman ayyukan cigaba a fadin jihar