Kananan Labarai

Kananan Labarai

An halaka mutum 25 a fafatawar sojoji da Boko Haram a Gashuwa

Mako daya da yin fito-na-fito da wasu ’yan bindiga da ake alakanta su da ’ya’yan kungiyar Jama’atu Ahlis Sunnah Lid Da’awati Wal Jihad da aka fi sani

Rashin tsaro ya hana bikin Ranar Ma’aikata a Yobe

Rashin tsaro da ake fuskanta a wasu sassan jihohin Arewa ya hana gudanar da bikin Ranar Ma’aikata da ake yi duk shekara a Jihar Yobe.

…An tsaurara tsaro a bikin Ranar Ma’aikata a Kaduna

An gudanar da bikin Ranar Ma’aikata ta Duniya a Jihar Kaduna cikin tsauraran matakan tsaro

Bana za a kammala kamfanin wutar lantarki na Jihar Sakkwato – Wamakko

Gwamnan Jihar Sakkwato Alhaji Aliyu Magatakarda Wamakko ya ba da tabbacin kammala aikin Kamfanin Samar da Wutar Lantarki Mallakar Jihar kafin karshen

Hukumar EFCC na bukatar a gurfanar da alkalai 15 bayan dakatar da Talba

Hukumar Yaki da yi wa Tattalinn Arziki Tu’annati ta kasa (EFCC) ta ce, akwai bukatar a gurfanar da alkalai 15 da Hukumar Shari’a ta kasa (NJC) ta daka