Kananan Labarai

Kananan Labarai

Rundunar JTF ta kai gawarwaki 64 asibitin Damaturu

Akalla gawarwakin mutum 64 ne Rundunar Tsaro ta Musamman (JTF) mai aikin kiyaye zaman lafiya a Jihar Yobe ta kai Asibitin Tunawa da Sani Abacha da ke

Rabaran Bitrus Jatau da ya Musulunta ya ziyarci Zariya

Fitaccen mai amsa tambayoyin addinin Kiristan nan a Rediyon Tarayya na Kaduna Rabaran Bitrus Jatau wanda ya Musulunta kuma ake kiransa da Muhammdul Am

’Yan sandan na binciken yaron da ya yi yunkurin kona masallaci a Abuja

Rundunar ’Yan sandan Abuja tana binciken wani yaro mai shekara 11 mai suna Precious Onogwu, bisa zargi da ake yi masa na cinna wuta a wata makarantar

Maku ya shawarci jihohin Arewa su rungumi noma

Ministan Watsa Labarai Mista Labaran Maku ya shawarci al’ummar jihohin Arewa su rungumi sana’ar noma da kiwo da hannun biyu tare da mayar da su na kas

Alhazai za su fara tashi a filin jirgin saman Bauchi a bana

Maniyyata aikin Hajjin bana daga Jihar Bauchi za su fara tashi a sabon filin Jirgin sama na Bauchi da yanzu haka ake gab da kammala aikinsa a kauyen D