Kananan Labarai

Kananan Labarai

’Yan bindiga sun harbe ’yan sanda biyu a Kaduna Kuma sun kashe kanen shugaban kamfanin NNPC na kasa

A ranar Talatar da ta gabata da dare ne wasu ’yan bindiga da ba a san ko su wane ne ba suka bindige  wasu ’yan sanda biyu  a kan titin Musawa da ke Tu

An kama mai kanjamau da ya yi wa ’yar shekara 12 fyade a Jigawa

Jami’an tsaro na Cibil Defence a Jihar Jigawa sun damke wani matashi mai shekara 32 mai suna Mamman Basheer da ake tuhuma da laifin lalata da ’yar she

Direbobin bectra da taraktoci ke yawan haddasa hadari a yankin Saminaka – Kwamandan FRSC

Kwamandan Hukumar Kiyaye Haddura ta kasa (FRSC) a shiyyar Saminaka da ke Jihar Kaduna Mista J S Watu ya zargi direbobin Opel bectara da na tarakotci d

karamar Hukumar Katagum ta karrama Gwazuwar Musabaka ta kasa

Shugaban Kwamitin Riko na karamar Hukumar Katagum a Jihar Bauchi Alhaji Abubakar Dahuwa Abdulkadir da Masarautar Katagum sun karrama matan yankin biyu

Shugaba Jonathan ya kafa kwamitin sulhu da Boko Haram

Shugaban kasa Dokta Goodluck Jonathan ya kafa kwamitin Shugaban kasa da zai gana tare da sulhuntawa da wakilan kungiyar Jama’atu Ahlis Sunnah Lid Da’a