Za a fara jigilar maniyyatan bana ranar 22 ga Satumba
Hukumar Hajji ta kasa ta fitar da jadawalin tsare-tsaren aikin Hajjin bana, wanda ya nuna za a fara jigilar maniyyata daga ranar 22 ga watan Satumban
Kananan Labarai
Hukumar Hajji ta kasa ta fitar da jadawalin tsare-tsaren aikin Hajjin bana, wanda ya nuna za a fara jigilar maniyyata daga ranar 22 ga watan Satumban
Sakataren Majalisar Sarkin Gumel da ke Jihar Jigawa, Alhaji Murtala Aliyu ya musanta rade-radin da ake yadawa cewa gwamnatin jihar tana yunkurin cire
Gwmnatin Jihar Filato ta ce mutum 18 aka kashe a harin da aka kai Wase da Zango da ke kusa da Wase a ranar Litinin da ta gabata.
Hadarin mota ya sake ci rayukan mutum 20 a gab da kauyen Dazigau da ke karamar Hukumar Nangere a Jihar Yobe yayin da ya bar mutum biyu da munanan raun
Tsohon Babban Jojin Jihar Neja Mai Shari’a Jibrin Ndatsu Ndajiwo ya shawarci Gwamnatin Tarayya da na jihohi su samar da isassun kayan aikin ga bangare