Kananan Labarai

Kananan Labarai

Sun koka kan yunkurin gwamnatin Zamfara na tashin wadanda aikin filin jirgin sama zai shafa

Ganin yadda gwamnatin Jihar Zamfara ta cije inda ta bada karshen watan gobe ga mazauna kusa da filin jirgin saman da za ta gina na su gaggauta tashi s

Gwamnan Kaduna ya fara raba bashin babura da motoci ga ’yan kasuwa

A kokarin gwamnatin Jihar Kaduna na samar da aikin yi  ga jama’a, Gwamna Mukhtar Ramalan Yero ya rabar da babura masu kafa uku da motoci

Bukar Mandara tsayayye ne wajen kare talakawa – Shettima

Gwamnan Jihar Borno Alhaji Kashim Shettima ya bayyana Zanna Dujima na Borno, Alhaji Umaru Bukar Mandara wanda ya rasu a ranar Lahadin da ta gabata a m

Samun gawar dalibin makarantar sojoji ta jefa jama’a cikin juyayi

Gawar wani dalibin makarantar sojoji da ke Zariya mai suna Hamza Muhammad dan’azumi da aka samu a gefen wani rafi da ke kusa da makarantarsu ta jefa m

Rikici tsakanin Musulmi da Kirista bai da alaka da karantarwar addinan biyu – Rabita

Manyan masana addinin Musulunci da Kiristanci sun bayyana cewa rikice-rikicen da ake samu tsakanin mabiya addinan biyu ba su da alaka da karantarwar a