Kananan Labarai

Kananan Labarai

Ilimin boko wajibi ne a wurin dukkan Musulmi – Sheikh Albani

Fitaccen malamin addinin Musuluncin nan Sheikh Mohammad Auwal Adam Albani Zariya ya ce ilimin boko wajibi ne a wurin dukkan Musulmi.

Za a yi wa yaro marar mazakuta aiki kan Naira dubu 800

Wani yaro mai shekara tara mai suna Sirajo Sahabi da a ka haifa ba mazakuta na dakon yi masa aiki karo na hudu domin fito da mazakutar wadda wani rami

Tabarbarewar tsaro a Arewa ba laifin mutum daya ba ne – danmajen Katagum

danmajen Katagum kuma Hakimin Nasarawa a masarautar Katagum da ke Jihar Bauchi Alhaji Bashar Kabir Umar ya ce tabarbarewar harkokin tsaro a Arewa ba l

Tirela ta take mabarata 4 a Babban Masallacin Jos

Wata tirela ta yi sanadin rasuwar wasu mabarata hudu tare da raunata wasu da dama a Babban Masallacin Juma’a na Jos

Jibi za a daura wa zawarawa 1000 aure a Kano

Gwamnatin Jihar Kano ta ce ta kammala shirye shiryen da suka kamata don aurar da wasu zawarawa dubu a jihar a kashi na uku a bikin da ta saba shiryawa