An kirkiro sababbin yankuna biyu domin gina gidajen ma’aikata a Abuja
Ministan Abuja Sanata Bala Mohammed ya kirkiro sababbin yankuna biyu masu suna Wasa da ke yankin karamar Hukumar Birnin Abuja da Kewaye da Mamusa da k
Kananan Labarai
Ministan Abuja Sanata Bala Mohammed ya kirkiro sababbin yankuna biyu masu suna Wasa da ke yankin karamar Hukumar Birnin Abuja da Kewaye da Mamusa da k
Hukumar Jindadin Alhazai ta Jihar Nasarawa ta dakatar da duk kodinetotcin hukumar a kananan hukumomi da yankunan raya kasa na jihar.
Jihohin Kano da Bauchi ne suka lashe gasar musabaka ta kasa ta bana da aka gudanar a Jihar Zamfara,
A ranar Alhamis din makon jiya ce Hukumar Lafiya a Matakin Farko (PHCDA) ta Jihar Kaduna ta shirya wa limamai da malamai masu wa’azi bita kan alfanun
Abubuwan boye sun fara fitowa fili ga jama’ar Jihar Zamfara kan irin badakalar da ta dabaibaye Hukumar Alhazai ta jihar,