Kananan Labarai

Kananan Labarai

Mahaifin yarinyar da aka yi wa fyade ya nemi biya diyya

Mahaifin wata yarinya da aka yi wa fyade ya janye karar da aka shigar a babban ofishin ’yan sanda na Zuba da ke karamar Hukumar Gwagwalada a yankin Bi

An daure wanda ya yi shigar mata ya fada gidan wani a Gombe

Matashin nan mai suna Ali Muhammad da aka gurfanar gaban kotun yanki ta Doma a garin Gombe bisa tuhumar shigar mata ya fada gidan wani mai suna Tukur,

Sojoji sun bayyana dalilin binciken gida-gida a Kano

Kakakin Rundunar Tsaro ta Hadin gwiwa a Jihar Kano Kyaftin Ikedichi Iweaha ya bayyan dalilan da suka sanya rundunarsu gudanar da binciken gida-gida a

A janye sojoji daga harkokin tsaron cikin gida –Kanar Kachako

Kanar Isa Kachako (mai ritaya) ya yi kira ga Gwamnatin Tarayya da Rundunar Sojoji ta kasa su janye sojoji daga cikin jami’an tsaro na rundunar hadin g

Kamfanin Siminti na Ashaka ya ba asibitin Bajoga na’urar daukar hoton jikin mutum

Kamfanin Siminti na Ashaka da ke karamar Hukumar Funakaye a Jihar Gombe, ya tallafa wa babban asibitin garin Bajoga da na’urar gwaji ta daukar hoton j