Asibitin kashi na Dala ya samo na’urar dori cikin sauki
Asibitin kashi na kasa da ke Dala a cikin birnin Kano ya samar da wasu sababbin na’urori don gyaran karaya.
Kananan Labarai
Asibitin kashi na kasa da ke Dala a cikin birnin Kano ya samar da wasu sababbin na’urori don gyaran karaya.
Hakimin Gundumar Tilden Fulani da ke karamar Hukumar Toro a Jihar Bauchi, Alhaji Aliyu Muhammad Tukur ya nada ardodin gundumarsa biyar.
Mai alfarma Sarkin Musulmi Alhaji Sa’ad Abubakar ya shawarci Shugaban kasa Dokta Goodluck Jonathan ya ayyana cikakkiyar afuwa ga mayakan Boko Haram a
A ranar Talatar da ta gabata ce mazauna Layin Sabon Birni da ke aUnguwar Sabon Kawo suka shiga rudani sakamakon dirar mikiya da sojoji rike da manyan
Jam’iyyun da ke kokarin narke-wa a sabuwar Jam’iyyar All Progressibes Congress (APC), sun kama hanyar yi wa jam’iyyar rajista a matsayin sabuwar jam’i