Kananan Labarai

Kananan Labarai

Shari’ar mahauta da dantata: Shaidu sun ci gaba da bayyana

Babbar Kotun Tarayya da ke Kano ta ci gaba da sauraran shari’ar nan da ake tsakanin mahautan Jihar Kano da mashahurin attjirin nan Alhaji Aminu dantat

Kashi 98 cikin 100 na masu cutar poliyo Musulmi ne – Ministan Lafiya

Minista a Ma’aikatar Lafiya Dokta Muhammed Ali Pate ya ce kashi 98 cikin 100 na masu dauke da cutar poliyo da sankarau a kasar nan Musulmi ne.

Cibiyar Horar da Malamai za ta inganta ayyukanta a Jihar Kebbi – Maiwada

Cibiyar Horar da Malamai ta kasa (NTI) reshen Jihar Kebbi ta sha alwashin inganta ayyukanta domin cike gibin da ake da shi ta fuskar horar da malamai

Gwamnatin Tarayya ta ba Kamfanin New Nigerian Naira miliyan 420

Gwamnatin Tarayya ta ba mahukuntan Kamfanin Buga Jaridun New Nigerian da Gaskiya Ta Fi Kwabo (NNN) Naira miliyan 420 a matsayin wani bangare na bashin

Zanga-zangar Jami’ar Nasarawa: Gwamnati ta dakatar da shugaban hukumar ruwa

Gwamnatin Jihar Nasarawa ta soma bincike kan zanga-zangar da daliban Jami’ar Jihar da ke Keffi suka gudanar a makon jiya domin gano musabbabin zanga-z