Hukumar Birnin Abuja ta bude sabuwar Jami’ar Kimiyya da Fasaha
A wani yunkuri na bunkasa ilimin kimiyya, Hukumar Birnin Tarayya ta bude sabuwar Jami’ar Kimiyya da Fasaha a yankin Abaji da ke wajen birnin.
Kananan Labarai
A wani yunkuri na bunkasa ilimin kimiyya, Hukumar Birnin Tarayya ta bude sabuwar Jami’ar Kimiyya da Fasaha a yankin Abaji da ke wajen birnin.
A makon da ya wuce mun buga labarin kama ‘yan fashin da suka addabi mutanen Dogon dawa a karamar hukumar Birnin gwari da ke jihar Kaduna,
Hukumar Tsaron kasa (SSS) ta ce wata kungiyar ’yan ta’adda ta kasar Iran da ke aiki da wani dan Najeriya ta shirya kai hari don halaka tsohon Shugaban
Wata kungiyar kabilar Ibo mai suna Biafra Zionist Mobement, wato kungiyar Yahudawan Biyafara mai fafutikar kafa kasar ’yan kabilar Ibo zalla a Najeriy
kungiyar Ansarul Muslimina Fi Biladis Sudan da ake kira da Ansaru a takaice ta dauki nauyin sace ’yan kasashen waje bakwai da aka yi a ranar Asabar da