Kananan Labarai

Kananan Labarai

Shugaban Gidan Rediyon Wazobiya ya ajiye aiki …An maye gurbinsa da mukarrabin Kwankwaso

Shugaban gidan Rediyon Wazobiya Sunusi Bello Kankarofi da Shugaban Sashin Shirye-Shirye Muhamamd Sulaiman Gama sun ajiye aiki, inda suka dangana hakan

’Yan Najeriya miliyan 18 ba su da cikakken hankali – Likitan mahaukata

Wani likitan mahaukata da ke zaune a Ingila kuma shugaban Asibitin Synapse Serbices, Dokta bicent Udenze ya ce sama da ’yan Najeriya miliyan 18 ba su

Ta gudu ta bar jaririnta a layin ganin likita

Wata mace da ta je asibiti dauke da jariri don ganin likita ta gudu ta bar jaririn a hannun wata mata a ranar Litinin din da ta gabata a Kano.

Babu Fulani mayaka a kauyen Gora – ’Yan sanda

Rundunar ’Yan sandan Jihar Nasarawa ta musanta jita-jitar da wasu mutane a jihar ke yadawa cewa wasu Fulani daga kasar Nijar dauke da makamai sun kafa

Akwai yiwuwar daminar bana ta fi ta bara – Hukumar NIMET

Hukumar Kula da Yanayi ta Najeriya (NIMET) ta ce akwai yiwuwar daminra bana ta fi ta bara.