Kananan Labarai

Kananan Labarai

Ya koka kan gwanjon motocin Jihar Jigawa

Wani dan asalin Jihar Jigawa mazaunin Dutse Malam Isah Adamu Dogonjeji ya nuna damuwa game da yadda aka yi gwanjon motoci da wasu kadarorin gwamnatin

barayin kayayyakin kamfanin lantarki sun shiga hannu a Birnin Kebbi

Hukumar Tsaro ta Farin Kaya (Cibil Defence) a Jihar Kebbi ta cafke wasu mutane biyu da ake zargi da sata da lalata kayayyakin kamfanin wutar lantarki

Alherin da Manzon Allah ya kawo ga duniya ba a taba samun irinsa ba – Limamin Abuja

Babban Limamin Abuja Sheikh Musa Muhammad ya ce alherin da Manzon Allah (SAW) ya kawo wa duniya alheri ne da ba a taba samun irinsa ba.

’Yan sanda sun gabatar da wanda ake zargi da jagorantar kai hari ga Sarkin Kano

A ranar Litinin da ta gabata ce Rundunar ’Yan sandan Jihar Kano ta gabatar da wani mai suna Adamu Sani mai kimanin shekara 35 a matsayin babban wanda

Rusau ya yi awon gaba da shaguna 65 a Sakkwato

Gwamnatin Jihar Sakkwato ta sanya an rushe wasu shaguna 65 da ke kan hanyar Sudais a birnin Sakkwato a makon jiya,