Kananan Labarai

Kananan Labarai

Gwamnan Babban Bankin Najeriya ya yabawa Dankwambo kan nada sabon Sarkin Dukku

Gwamnan Babban Bankin Najeriya Malam Sanusi Lamido Sanusi, ya yaba wa Gwamnan Jihar Gombe Alhaji Ibrahim Hassan dankwambo, kan nada tsohon Kwanturolan

An kama wanda ya shirya kai hari ga Sarkin Kano

Jami’an Tsaron Hadin Gwiwa (JTF) da ke Kano sun kama daya daga cikin wadanda ake zargi da shirya kai hari ga ayarin Mai martaba Sarkin Kano Alhaji Ado

Ya yi wa kishiyar mahaifiyarsa yankan rago

Wani matashi mai suna Zaharaddin da aka fi sani da Dini ya fada hannun ’yan sanda bisa zargin halaka kishiyar mahaifiyarsa ta hanyar yi mata yankan ra

Jam’iyyun adawa sun kafa sabuwar jam’iyya

Jam’iyyun ACN da CPC da ANPP da kuma APGA sun hade inda suka kafa sabuwar jam’iyya mau suna All Progressibe Congress (APC) a shekaranjiya a Abuja.

Rushe gidaje a Jos: Dattawan Jasawa sun bukaci Gwamnatin Tarayya ta sanya baki

kungiyar Dattawan Jasawa da ke Jos a Jihar Filato, ta bukaci Gwamnatin Tarayya ta sanya baki don hana gwamnatin jihar rushe gidajen jama’a da take yi