Kananan Labarai

Kananan Labarai

Kotu ta ba da belin dan Sule Lamido

A ranar Talatar da ta gabata ce wata Babbar Kotu da ke Kano ta bayar da belin dan Gwamnan Jihar Jigawa Alhaji Aminu Sule Lamido

An ware fili hekta dubu don samar da gidaje ga talakawa a Abuja

Hukumar Birnin Tarayya Abuja ta ba Ma’a’ikatar Ayyuka da Gidaje ta Tarayya fili mai girman hekta dubu daya domin gina gidaje ga talakawa a wani yunkur

Matashi ya gille kan kanwarsa don abincinta bai masa dadi ba

A makon jiya ne mazauna Unguwar Shinge da ke Lafiya fadar Jihar Nasarawa suka samu kansu ciki zaman makoki sakamakon kisar gilla da wani matashi mai s

Mahaukaciya ta haihu kusa da Sakatariyar Gwamnatin Tarayya

A ranar Larabar makon jiya ce wata mahaukaciya ta haifi jaririya a kusa da Sakatariyar Gwamnatin Tarayya da ke kusa da ofishin ’yan sanda na Kawo Kadu

Hukumar Birnin Tarayya ta musanta ware Naira biliyan biyar don korar karuwai

Hukumar Birnin Tarayya, Abuja, ta musanta zargin da ta ce ya fito a wasu kafofin watsa labarai da ke cewa ta shirya kashe kimanin Naira biliyan biyar