Kananan Labarai

Kananan Labarai

Soja ya harbe shi a kafa saboda ya nema wa wani afuwa

Wani mutum mai suna Muhammad Sani da aka ce na da matsalar tabin hankali ya gamu da fushin wani soja, wanda ya harbe shi a kafafunsa biyu saboda ya ne

Hayakin janareta ya kashe samari uku

A kwanakin baya ne al’ummar Unguwar Hotoro Tsamiyar Boka cikin birnin Kano suka tashi da alhinin rasuwar wasu samari uku sakamakon shakar hayakin jana

’Yan fashi ke mulki a Birnin Gwari – Sarkin Birnin Gwari

Mai martaba Sarkin Birnin Gwari, Alhaji Zubairu Jibril Maigwari ya bayyana wa Gwamnan Jihar Kaduna Alhaji Mukhtar Ramalan Yero cewa abin bakin ciki a

Hadarin mota ya ci mutum 14 a Yobe

Wani mummunan hadarin mota da aka yi a gab da kauyen Daniski a karamar Hukumar Nangere a Jihar Yobe tsakanin wata bas samfurin Toyota (Homa) mai dauka

Hadurran abin hawa sun fi yawa a ceton da muka yi –Daraktan Kwana-Kwana

Mukaddashin Daraktan Hukumar ’Yan Kwana-Kwana ta Jihar Kano, Alhaji Kasim Musa ya ce daga cikin hadarurrukan da hukumarsu ta kai wa gudunmawa a bara,