Kananan Labarai

Kananan Labarai

Mun bullo da shirin nuna majigi don wayar da kan al’ummar Filato – Kwamishina Yiljap

Kwamishinan Watsa Labarai da Sadarwa na Jihar Filato, Mista Abraham Yiljap ya ce a bana ma’aikatarsa ta bullo da shiri na musamman na nuna majigi don

Matashi ya rataye kansa saboda kamuwa da cutar kanjamau

Wani matashi da ba a gano sunansa ba ya rataye kansa a Unguwar Tsohon Kamfani da ke cikin garin Bauchi bayan da ya gani yana dauke da cutar kanjamau

Ana tuhumar tsohon shugaban karamar hukuma da damfarar surukinsa

A ranar Larabar makon jiya ce aka gurfanar da tsohon Shugaban karamar Hukumar Rano Alhaji dan’asabe Ado a gaban Kotun Shari’ar Musulunci da ke kofar K

Gwamnati za ta ci gaba da ba kungiyoyin addini goyon baya –Namadi

Mataimakin Shugaban kasa Alhaji Muhammad Namadi Sambo ya ce Gwamnatin Tarayya za ta ci gaba da ba kungiyoyin addini da sauran kungiyoyin da suke gudan

Dalilin ficewar cocin Katolika daga kungiyar CAN

Baya ga zargin kasancewar kungiyar Kiristoci ta Najeriya (CAN) a karkashin jagorancin Fasto Ayo Oritsejafor ta “makale wa gwamnati” wani tsohon rashin