Bindigar soja ba ta san dan kabilar Eggon ko Bafulatani ba – Al-Makura
Gwamnan Jihar Nasarawa Umaru Tanko Al-Makura ya gargadi ’yan kabilar Eggon da Fulani makiyaya da suke fada da juna su zauna lafiya a tsakaninsu domin
Kananan Labarai
Gwamnan Jihar Nasarawa Umaru Tanko Al-Makura ya gargadi ’yan kabilar Eggon da Fulani makiyaya da suke fada da juna su zauna lafiya a tsakaninsu domin
Faduwar wata tanka dauke da man fetur a garin Zuba da ke yankin Abuja ta haddasa konewar motoci 12 bayan da wuta ta tashi.
Ranar Litinin din da ta gabata ce aka yi jana’izar matar Sarkin Musulmi na 18 Alhaji Ibrahim Dasuki marigayiya Hajiya Gwaggo Jabbo a makabartar Unguwa
Masarautar Daura ta soke Sallar Gani da take gudanarwa a lokutan bukukuwan Mauludi a bana don nuna juyayi kan harin da ’yan bindiga suka kai ga Mai ma
Gwamnatin Jihar Kano ta dakatar da sana’ar acaba a cikin birnin Kano da kewaye har sai sun yi rajista kamar yadda gwamnatin ta tsara.