Kananan Labarai

Kananan Labarai

Hukumar UBEC ta yaba wa Zamfara kan horar da malamai

Hukumar Ilimi Bai-daya ta kasa (UBEC) ta yaba wa kokarin hukumar ta Jihar Zamfara (ZSUBEB) kan nasarar da ta samu na bunkasa al’amuran ilimi,

Kotun daukaka kara ta tabbatar da danburam a matsayin Sarkin Lau

Bayan shafe fiye da shekara shida ana tafka shari’a a tsakanin ’yan kabilar Winlau da wasu zuriyar Kuninawa suke neman a maido da sarautar Lau ga zuri

Hukumar BACATMA ta yi feshin maganin sauro a garuruwan Jihar Bauchi

Hukumar Yaki da kanjamau da Tarin Fuka da Kuturta da kuma Maleriya ta Jihar Bauchi (BACATMA), ta gudanar da feshin maganin sauro da kuma aikin hadin g

Intanet ta sauwake hanyar samun ilimi – Farfesa Abdallah

Fitaccen malamin nan na Jami’ar Bayero da ke Kano, Farfesa Abdallah Uba Adamu ya ce kimiyyar sadarwa ta zamani ta taimaka wa jama’a wajen samun ilimi

An yi bikin wankan sarautar Hakimin Tilden Fulani

An yi bikin wankan sarautar Hakimin Tilden Fulani da ke karamar Hukumar Toro a Jihar Bauchi Alhaji Aliyu Tukur wanda Mai martaba Sarkin Bauchi Alhaji