’Yan banga 2 sun rasu a musayar wuta da mahara a Neja
Maharan sun yi wa ’yan banga da ke sintiri kwanton bauna a yankin Mayaki.
Kananan Labarai
Maharan sun yi wa ’yan banga da ke sintiri kwanton bauna a yankin Mayaki.
An yi awon gaba da shi tare da ’yarsa mai shekara 15.
Gwamnatin Katsina ta bayyana labarin a matsayin na kanzon kurege.
Maharan sun kuma jikkata wasu mutum takwas yayin yunkurin sace shi.
Dan takarar PDP ya lashe zaben bayan samun kuri’u mafi rinjaye.